Zaben 2023: Daya daga cikin kwamishinonin Tambuwal ya kuma jam’iyyar APC

Aminu Tambuwal 678x381 1
Aminu Tambuwal 678x381 1

Daya daga cikn kwamishinonin gwamnan jihar sokoto, Garba Moyi, ya fita daga jam’iyyar PDP zuwa APC.

Bayanin fitar tasa na cikin wata sanarwa da Malam Bashar Abubakar, ya sawa hannu a Abuja ranar Lahadi.

Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN, ya rawaitu cewa fitar kwamishinan daga jam’iyyar na zuwane kwana daya da fitar shugaban karamar hukumar Tangaza, Alhaji Salihu Kalanjeni, daga jam’iyyar ta PDP zuwa APC.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here