Yan ‘Boko Haram’ Sun Kai Hari Hedkwatar Ƴan Sanda A Kano

Gunmen scaled 1 750x430 1
Gunmen scaled 1 750x430 1

Wasu da ake zargin yan Boko Haram ne sun harba bindiga a hedkwatar rundunar yan sandan Najeriya ta Zone 1 da ke BUK road a Kano.

Jaridar daily Nigerian ta rahoto cewa wata majiyar tsaro ta ce yan ta’addan sun zo a motocci guda uku misalin ƙarfe 12.30 na ranar Juma’a suka yi harbe-harbe sannan suka tsere.

Majiyar tsaron ta ce an tsaurara tsaro a kusa da hedkwatar yan sandan domin kare afkuwar yiwuwar hari daga yan ta’addan.

Sauran Karin bayani yanana tafe.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here