Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Dr. Obadiah Mailafia ya rasu.
Majiyoyi sun bayyanan cewa, marigayin mai shekaru 64 ya mutu ne a Asibitin Kasa na Abuja, ranar Lahadi.
Malafia, yayi takarar shugabancin Najeriya na 2019 na Jam’iyyar ADC)kuma tsohon jami’in Bankin Raya Afirka ne.
Akwai Karin bayani nan gaba kadan…














































[…] Karanta Wannan: YANZU-YANZU: Tsohon Mataimakin Gwamnan CBN, Obadiah Mailafia ya rasu […]