Gwamnatin tarayya ta bada hutun Kirsimeti da sabuwar shekara

Olubunmi Tunji Ojo 750x430
Olubunmi Tunji Ojo 750x430

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun litinin da Talata 25 da 26 ga watan Disambar 2023, da kuma litinin 1 ga watan Janairun 2024 a matsayin ranakun hutun kirsimeti da sabuwar shekara.

Ministan harkokin ciokin gida Dr Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayyana hakan a madadin gwamnatin tarayya domin bawa kirtoci da sauran ‘yan Najeriya damar marabtar ranakun a gidajen su.

Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai kula da ofishin babban sakataren ma’aikatar cikin cikin gida Dr. Peter Egbodo ya fitar ranar Juma’a a Abuja.

Karanta wannan: Kotun Koli ta tabbatar da Peter Mbah a matsayin Gwamnan Enugu

Sanarwar ta bukaci Kirostoci da su kwaikwayi halayen Yesu na hakuri, san zaman lafiya, ayyukan al’umma, son juna da kuma koyar da zaman lafiya.

Ta jaddada cewa zaman lafiya da wanzuwar zaman lafiya sune ginshikan tabbatar da ci gaba a cikin ko wacce irin al’umma.

Ministan ya kuma tabbatarwa yan Nijeriya cewa gwamnatin tarayya karkashin shugaba Tinubu, zata ci gaba da ayyukan wanzar da zaman lafiya a kasar nan.

Olubunmi Tunji Ojo 750x430, Tarayya

The Minister assured Nigerian that the Federal Government under the leadership of President Bola Ahmed Tinubu would continue to put in place effective measures for the security of lives and property

It further urged Nigerians to be security conscious, and report any suspicious persons or activities to the nearest security agencies.

Ministan ya kuma tabbatarwa yan Nijeriya cewa gwamnatin tarayya karkashin shugaba Tinubu, zata ci gaba da ayyukan wanzar da zaman lafiya a kasar nan.

It noted that the Yuletide season calls for discipline in order to protect lives and property of everyone in their respective communities and the nation as a whole.

“Tunji-Ojo admonished all citizens to remain focused that, the year 2024 will be a better year with the Renewed Hope agenda of the President.

“The Minister wishes all Nigerians especially Christians a happy Christmas a peaceful and prosperous New Year celebration,” the statement said.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here