Kotun koli ta tabbatar da Peter Mbah a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Enugu.
Kotun kolin a ranar Juma’a ta warware dukkan batutuwan da suka shafi wanda ake kara tun da farko, wato Peter Mbah.
Karanta wannan: Rundunar sojin Nigeriya ta samu Karin sabbin Janar 112
Kotun mai alkalai biyar karkashin jagorancin mai shari’a Mohammed Garba ya bayyana cewa jam’iyyar Labour da dan takararta sun kasa tabbatar da zargin rashin bin doka da oda da INEC ta yi.
Zargin da ake yi cewa gwamnan bai cancanta ya tsaya takara ba sakamakon amfani da takardun bogi.
Karin bayani na nan tafe…..