‘yan Amotekun sun kama wadan da ake zargi da kai harin cocin Ondo

Ondo Church attack St Francis Catholic Church Owo 750x430 1
Ondo Church attack St Francis Catholic Church Owo 750x430 1

Jami’an tsaron jihar Ondo Amotekun, sun kama wadan da ake zargi suna da hannu wajen harin da aka kai cocin jihar Ondo.

kumandan ‘yan Amotekun na jihar, Adetunji Adeleye, ne ya bayyana hakan yayin shelan wadan da ake zargin yau Alhamis a Akure.

Ya ce sun gano makamai da kuma motocin da akai amfani dasu wajen kai harin.

Sama da mutane 40 sun rasa rayukansu kansu yayin da sama da mutum 70 suka jikkata yayin  kai harin a ranar 5 ga watan June na shekarar 2022.

Munan tafe da karin bayani

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here