Gwamnatin tarayya zata duba yuhuwar janye dukar hana ‘yan wasan kollon Kwando shiga gasar kwallon ta kasashen waje.
Babban sakataran hukumar cigaban matasa da wasasni ta najeriya, Ismaila Abubakar ne ya bayyana hakan yayin da yake ganawa da manema labarai.
Ya ce janye dukar ta biyu bayan wasiakar neman janye dokar da kungiyar kwalon Kwando ta NBBF, ta aike wa hukumar tasa, wace Musa Kida ya sawa hannu.











































