Home Tags Shugaban Kasa

Tag: Shugaban Kasa

Yanzu-Yanzu: ADC ta zabi Amaechi a matsayin abokin takarar Atiku

0
Jam’iyyar hadaka ta ADC ta zabi tsohon Gwamnan Jihar Ribas kuma tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a matsayin abokin takarar tsohon Mataimakin Shugaban Kasa...

PDP ta kafa kwamitocin sauraron korafe-korafe kan takaddamar zaben fidda gwani

0
Jam’iyyar PDP ta kafa kwamitocin da za su saurari kararraki domin magance koke-koke da korafe-korafen da suka taso daga zaben fidda gwani na kujerar...

Archbishop ya shawarci Jonathan da ya guji tsayawa takara a zaben...

0
Archbishop Metropolitan kuma Firimatar Cocin Najeriya (Anglican Communion), Mafi Girma Rev. Henry Ndukuba, ya shawarci tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan da ya yi watsi...

Yanzu-Yanzu: Makinde ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a...

0
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027 a karkashin jam’iyyar APM.Gwamnan ya bayyana hakan ne...

Majalisar wakilai sun yi watsi da kudirin wa’adin shekaru shida ga...

0
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta yi watsi da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kara wa’adin zuwashekarau shida ga shugaban kasa da...
- Advertisement -