NDLEA ta cafke dillalan ƙwayoyi 7 a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano

NDLEA 1 1
NDLEA 1 1

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi  NDLEA, ta kama muttane 7  wadan da ake zargin su da fatau cin muyagun kwayoyi a falin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano.

Kwamandan hukumar na filin jirgin sama Malam Aminu Kano, Mr Sani Abubakar ne ya bayya na hakan yau Juma’a wajin taron kungiyar UN, wanda taron ya maida hankalin kan bin hanyoyin da za’a dakile harkar shan miyagn kwayoyi.

Ya ce wadan da ake zargin an kamasu da Indian hemp, tramadol da sauran miyagun kwayoyi.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here