Katin zabe: Gwamanatin jihar Bauchi ta ayyana Litinin a matsayin ranar hutu

Bala Mohammed new 2
Bala Mohammed new 2

Gwamnan jihar Bauchi  Bala Mohammed ya ayyana rananr Litinin a matsayin ranar hutu, domin bawa ‘yan jihar dama suji su mallaki katin zabe.

Hakan na dauke cikin wata sanarwa da mai bawa gwamanan shawara kan harkar yada labarai Mukhtar Gidado ya fitar.

Sanarwar tace an bada hutun ne don bawa ma’aikatan gwamnatin jihar dama suje suyi rigistar katin zabe.

Hukamar zabe ta kasa ta kara wadin yin rigstar zaben da kwana 60, biyo bayan umarnin ta kotun koli ta bata data kara wadin yin rigstar katin zaben.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here