Kotun kolin Amurka a ranar Litinin baki daya ta yi watsi da yunkurin da Colorado ta yi na cire Donald Trump daga zaben fidda gwani na jam’iyyar Republican bisa zarginsa da hannu a tayar da kayar baya.
Karin labari: PDP ta saka ranar zaben fitar da gwani na gwamna a Ondo
“Saboda haka hukuncin Kotun Koli na Colorado ba zai iya tsayawa ba. Dukkan mambobin kotun tara sun amince da wannan sakamakon,” in ji kotun kolin a hukuncin da ta yanke.
Cikakken bayanin na nan tafe kamar yadda jaridar AFP ta rawaito.