Wasu da ba san ko su waye ba sun cinna wuta a Ofishin yakin neman zaben dan takarar gwamnan Kano kuma daya daga cikin masu adawa da Gwamna Abdullahi Ganduje, Sanata Barau Jibrin, a daren jiya.
Solacebase ta samu rahoton cewa wasu an ‘yan bangar siyasa dauke da makamai sun kai hari ofishin yakin neman zaben Sanata Barau Jibrin tare da kone-kone inda suka zarce zuwa unguwar Gyadi Gyadi inda a nan ofishin shugaban jam’iyyar APC Ahmadu Zago na tsagin Shekarau da babbar kotun Abuja ta tabbatar mata da ta bude sakatariyar jam’iyyar ta jihar.
Akwai karin bayani anjima…….
Ga wasu daga ciki hotunan a ƙasa…..

















































