Yanzu-yanzu: Tinubu ya isa majalisar wakilai domin gabatar da kasafin kundin 2024

Tinubu at National Assembly
Tinubu at National Assembly

Shuagaban kasa Bola Tinubu, ya isa majalisar tarayya domin gabatar da kunshin kasafin kudin shekarar 2024.

Tinubu ya isa majalisar ne tare da rakiyar ministoci da manyan jami’an gwamnatin tarayya, tun da misalign karfe 11 da mintuna 9 na safiyar Larabar nan.

Ya wuce kai tsaye izuwa harabar majalisar wakilan tarayya ta wucin gadi inda a nan ne ake gabatar da kunshin kasafin.

Muna tafe da Karin bayani………….

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here