Saturday, April 26, 2025
Home Tags Ramadan

Tag: Ramadan

Rufe makarantu a Ramadan: Ƙungiyar kare haƙƙin musulmi MURIC ta zargi...

0
Kungiyar kare hakkin musulmi MURIC ta caccaki kungiyar kiristoci ta ƙasa CAN bisa kin amincewa da matakin da jihohin Bauchi, Katsina, Kano, da Kebbi...

Kungiyar kiristoci ta yi barazanar maka jihohi Arewa 4 sakamakon rufe...

0
Kungiyar kiristoci ta Najeriya CAN ta koka kan yadda aka tsawaita rufe makarantu a jihohin Bauchi, Katsina, Kano, da Kebbi a cikin watan Ramadan,...

Hukumar NAHCON ta amince da yin rijistar aikin Hajji a lokacin...

0
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON ta amince da lokacin azumin watan Ramadan domin baiwa maniyyata damar yin rijistar aikin hajjin shekarar...

Ramadan: Kada ku yi amfani da gurbatattun kaya wanen sadaka –...

0
Babban Limamin Jami’ar Jihar Legas, Farfesa Amidu Sanni, ya bukaci al’ummar Musulmi da su ci gaba da da’a, da kyautatawa da kuma bayar da...

Ramadan: KAROTA ta fitar da wasu ka’idojin tuki lokacin Azumi 

0
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta bukaci masu amfani da hanya musamman direbobi da su kasance masu hakuri da...

Yanzu-yanzu: Sarkin Musulmi ya bukaci a fara duban jinjirin watan Ramadan

0
Majalisar Sarkin Musulmi ta bukaci al'umma da su fara duban jinjirin watan Ramadan daga ranar Juma’a 28 ga Fabrairun 2025 Hakan na kunshe ne a...
- Advertisement -