Tag: kudi
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sake duba Kudin rijistar Jarrabawar...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sake duba kudin rijista na jarrabawar Afirka ta Yamma (WASSCE) ta shekarar 2027 da kuma ta Kasa (NECO)...
CBN ya yi gargadi kan kin karbar takardar Naira 100, ta...
Babban Bankin Kasa na (CBN) ya bayyana cewa tsohuwar takardar naira 100 tana nan matsayin halaccen kudi, tare da yin gargadin cewa duk wanda...
‘Yan Najeriya dake samun 60,000 sun fi wasu da suka yi...
Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai da Manufofi, Daniel Bwala, ya ce dan Najeriya da ke samun Naira 60,000...
Rashin Tsaro: Majalisar Wakilai ta nemi hadin kan hukumomi don yaki...
Majalisar Wakilai ta umarci Shugaba Bola Tinubu da ya samar da tsarin hadin gwiwa tsakanin hukumomi domin yaki da biyan kudin fansa a kasar.Wannan...
CBN ta soke lasisin bankunan kasuwanci 46 a fadin Najeriya
Babban Bankin Kasa na (CBN), a ranar Laraba ya sanar da soke lasisin gudanarwa na wasu bankunan kasuwanci guda arba’in da shida a fadin...
Yanzu-yanzu: Tinubu ya sauke ministoci biyu
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sake fasalin majalisar zartarwa, inda ya cire ministan kudi hadin gwiwa da tattalin, Wale Edun da ministan...
Kano za ta bunkasa masana’antar fata, don yin gogayya da na...
Gwamnatin jihar Kano ta baiwa masu sana’ar hannu a jihar tabbacin aniyar gwamnati na inganta sana’o’insu da kuma habaka tattalin arziki.Jaridar SolaceBase ta...
ICPC ta kama tsohon hafsan sojan ruwa da kwamandan NSCDC bisa...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta, ICPC, ta kama Adam Imam Yusuf, mataimakin kwamandan hukumar tsaro na farin kaya (NSCDC)...
Wani babban jami’in gwamnatin Kano ya mayar da Naira Miliyan 4.7...
Mataimakin shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano (REMASAB) Alhaji Lamir Mukhtar Hassan, ya mayarwa asusun gwamnatin jihar sama da Naira miliyan 4 da...


















































