Tag: kisa
Kasar Saudiyya ta kashe dan Najeriya saboda laifin safarar Hodar Iblis
An kashe wani dan Najeriya, Idris Ibrahim, a kasar Saudiyya bayan an same shi da laifin safarar hodar iblis cikin kasar.Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida...
Zaben Osun: Rundunar ‘Yan Sanda ta gayyaci Sanata kan kalaman barazanar...
Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta gayyaci dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Osun ta Gabas, Sanata Francis Fadahunsi, kan zargin barazanar da ya...
Kotu ta yanke wa amarya da ta kashe mijinta kwanaki 9...
Babbar KotunJihar Kano a ranar Alhamis ta yanke wa wata mata mai shekaru 19, Saudat Jibrin, hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe...
Jihar Neja ta saka dokar takaita zirga-zirga a wasu yankuna sakamakon...
Gwamnatin Jihar Neja ta saka dokar hana fita a wasu garuruwa da ke Karamar Hukumar Rafi biyo bayan sabon rikicin kabilanci da ya yi...
Rikicin Kabilanci: An kone mutum 15 kurmus, an kashe wasu uku...
An kashe kusan mutum 18 a wani rikicin kabilanci da ke da alaka da sabani kan filaye a karamar hukumar Rafi ta Jihar Neja,...
Gwamnatin Kaduna ta yaba da gurfanar da mutane 24 kan kisan...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi maraba da gurfanar da mutane 24 da ake zargi da hannu a kisan wata mata a Maraban Jos.Gwamnatin ta...
Rahoto Na Musamman: Mutuwar Abubakar Rabe da matsalar tsaro da ta...
Mutuwar Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) a hannun masu garkuwa ya kamata ya damu kowane dan Najeriya. Sama da asarar babban jami’in soja...
Wani matshi ya kashe mahaifinsa bayan cecekuce
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ondo ta kama wani mutum mai shekara 38 mai suna Nsikak Kingsley da ake zargin dukan mahaifinsa, Adone Peter, har...
Kisan Rimin Zakara: Gwamna Yusuf ya umarci BUK da ta dakatar...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umurci jami’ar Bayero ta Kano (BUK) da ta gaggauta dakatar da aikin Rusau da take yi a...
Kotu ta yanke wa mutum 5 hukuncin kisa a Kano
Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa wasu maza biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samun su da laifin kiran wata mata...



















































