Tag: Inuwa Yahaya
Kungiyar Pantamiyya ta bayyana goyon baya ga Gwamna, ta yi kira...
Kungiyar Pantamiyya ta bayyana goyon bayanta ga burin takarar gwamna na dan takarar jam'iyyar APC a Jihar Gombe, Dakta Jamil Isyaku Gwamna, gabanin babban...
2027: Gwamna ya karbi tikitin gwamna na APC, ya yi alkawarin...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a Jihar Gombe, Jamil I. Gwamna, ya yi alkawarin samar da jagoranci mai adalci da zai hada kowa,...
Gwamna Yahaya ya samu tikitin Sanatan Gombe ta Arewa
Gwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya samu tikitin tsayawa takara a jam’iyyar APC na Sanatan yankin Arewacin Gombe a zaben a 2027.Jam’iyyar APC ta...
Goje da Pantami sun yi watsi da tsarin dan takarar maslaha...
Sanata Muhammad Danjuma Goje, mai wakiltar Gombe ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya ki amincewa da tsarin dan takarar maslaha da reshen jam’iyyar APC...
APC ta amince da Jamilu Gwamna a matsayin dan takarar gwamnan...
Jam’iyyar APC ta Jihar Gombe ta amince da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamna ta hanyar yarjejeniya a zaben shekarar 2027.An sanar...














































