Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa, FRSC, yayi ritaya

Boboye Oyeyemi FRSC Corps Marshal 750x430 1
Boboye Oyeyemi FRSC Corps Marshal 750x430 1

Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa, FRSC, Boboye Olayemi Oyeyemi, yayi ritaya daga hukumar.

Bayanin ritayar tasa na dauke cikin wata sanarwa da mataikin sa ya fitar ranar Litinin, inda ya tabbatar da ritayar tasa.

Sanarwar tace, Oyeyemi ya bada gudunmawa wajin cigaban hukumar iya bakin kokarin sa, wajin samarwa hukumar abubuwan da za su kawo mata cigaba.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here