Labarai Kujerar gwamnan Kano: Kotun Sauraron Kararrakin Zabe Ta Sa Ranar Yanke Hukunci By Aliyu Inuwa Mansir - September 18, 2023 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Kano High Court Kotun sauraron Kararrakin Zabe ta Sanya Ranar Laraba 20 ga watan Satumba domin yanke Hukuncin Shari’ar Kujerar Gwamnan Kano tsakanin NNPP da Kuma APC. A dakaci karin bayani….. Share this:FacebookX Like this:Like Loading... Related