Labarai Kotu ta tabbatar da zaben Lawal a matsayin gwamnan Zamfara By Aliyu Inuwa Mansir - September 18, 2023 0 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Kotun sauraren kararrakin zabe ta jihar Zamfara da ke zamanta a Sokoto a ranar Litinin ta tabbatar da zaben Dauda Lawal a matsayin gwamnan jihar. Ku dakaci karin bayani…. Share this:FacebookXLike this:Like Loading... Related