Kotu ta tabbatar da zargin batanci da Mal. Abduljabbar yake wa Manzon Allah

120582890 bbcabduljabbar
120582890 bbcabduljabbar

A yayin da ake ci gaba da zama a kotun shari’ar musulunci dake kofar kudu.

A yanzu haka mai sharia Ibrahim Sarki Yola, yace kotu ta tabbatar da kalaman batanci da Malam Abduljabbar yayi ga ma’aiki a cikin karatun sa, shi ne ya kirkirar su domin shaidu da hujjoji sun tabbata a kotun sun nuna cewar babu su a cikin litattafan da yake karantawa.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa kotun tace masu gabatar da kara sun gamsar da kotu cewar hakika Malam Abduljabbar yayi kalaman batanci ga Manzon Allah.

Rahotanni sun kuma ce kotun ta tabbatar da cewar shaidun da aka gabatar a kotu sun tabbatar dacewa Abduljabbar ne yayi wadannan kalamai na cin mutumcin ma’aiki, sannan kotu kuma ta gamsu da dukkan shaidun.

Saidai tun ba aje da nisa ba, Mal. Abduljabbar yace Bai nemi lauyan sa yane ma masa sassauci gurin kotu ba

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here