Iran ta maida martani kan harin da aka kai wa Salman Rushdie

Author Salman Rushdie appears at a signing for his book Home in London on June 6 2017. Rushdie was attacked while giving a lecture in western New York. 1
Author Salman Rushdie appears at a signing for his book Home in London on June 6 2017. Rushdie was attacked while giving a lecture in western New York. 1

kasar Iran ta ce bata da hannu wajan kai harin da aka kai wa shahararran marubucin nan Salman Rushdie, a Amerika.

Ministan harkokin kasashen waje na Irana, a ranar Litinin ya shaidawa kamafanin dillancin labarai na Iran, cewa kasar sa bata da hannu wajan wajan kai harin.

“Rushdie ne ya jawa kan sa ko ma mai ya faru dashi, saboda rubutun sa ba wai iya Iran kadai yaiwa lefe ba, ya yiwa duka musulman duniya baki daya.”

An kai wa Rushdie ne hari ya yin da yake dab da fara bada lakcha a birnin New York ranar Juma’a.

Yanzu haka dai yana asibiti yana karbar kulawar jami’an lafiya.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here