Hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya kai kashi 28.9

'Yan kasuwa
'Yan kasuwa

Hukumar Kididdiga ta Kasa NBS, ta ce hauhawar farashin kaya a Najeriya yanzu ya kai kashi 28.9.

Karanta wannan: JAMB ta amince da yin rijista kyauta ga masu bukata ta musamman

An bayyana hakan acikin jadawalin NBS a watan Disambar shekarar 2023 da ta gabata, farashin na CPI wanda aka saki a ranar Litinin da yamma.

Karanta wannan: Majalisar wakilai ta dage dawo wa ci gaba da zaman ta

CPI tana auna ƙimar canjin farashin abinci da sabis, kafin fitar da sanarwar a ranar litinin, hauhawar farashin kayayyaki a ƙasar nan dai ya kasance 28.20 har zuwa Nuwamba 2023.

Karin bayani na nan tafe….

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here