Bakin Jaiz ya nada sabon shugaba

MALLAM MOHAMMED BINTUBE2 600x430
MALLAM MOHAMMED BINTUBE2 600x430

Bakin Jaiz ya nada Mohammed Mustapha Bintube a matsayin wanda zai jagoranci bankin wato (Chairman Board of Directors).

Jaridar solacebase ta rawaitu cewa bakin shine na farko wanda ba ya karbar kudin ruwa.

A wata sanarwa da bankin ya fitar  a yau Litinin, ta ce nadin Bintube ya biyo bayan amuncewa da babban bakin Najeriya (CBN) ya yi.

Sanarwar ta ce zai maye gurbin Umaru Abdul Mutallab, wanda ya shafe shekaro goma yana jagoran tar bankin.

Kafin nadin nasa, Bintube na daya daga cikin wadan da suka zuba hannun jari a bankin.

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here