Dan takarar shugaban cin kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya zabi gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin wanda zai masa mataimaki a PDP.
Atiku ya sanar da hakan ne a yau Alhamis, a shalkwatar jam’iyyar da Abuja.