Jakadan Najeriya a kasar Spain Mista Demola Seriki ya rasu

BREAKING 1
BREAKING 1

Rahotanni sun ce dan siyasar jihar legas ne, ya rasu ne a birnin Madrid na kasar Spaniya yana da shekaru 63 a duniya.

Cikin wata sanarwa da ‘ya’yansa suka fitar kuma suka rabawa manema labara, sun ce tsohon ministan ya rasu “a kewaye da iyalansa” a ranar Alhamis, 15 ga Disamba.

Ya kara da cewa, “Tare jimami da kuma godiya ga Allah Madaukakin Sarki da muna masu bayyana rashin babban abin so da sha’awa, ubanmu, mijinmu, uba, kakanmu, dan uwa, kawu, da abokinmu.”

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here