Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawan Najeriya ta amince hukuncin kisa ga masu laifin miyagun kwayoyi

kotu, hana, tshon, sarkin, kano, masarautu, rano, karaye, bichi, gaya
Wata babbar kotu a jihar Kano ta umarci tsohon Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da ya daina bayyana kansa a matsayin sarki sannan kuma ya umarci...

Majalisar Dattawa ta Najeriya a ranar Alhamis ta amince da hukuncin kisa ga masu aikata laifukan muggan kwayoyi a kasar.

Karin labari: ICPC: Kotu ta daure tsohon kwamandan NSCDC kan zamba

Wannan shi ne abinda aka zartar yayin da ’yan majalisar suka ayyana dokar don yin gyara ga dokar Hukumar Kula da Magunguna ta Ƙasa.

Ci gaban labarin na nan tafe…

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here