Kotu Ta Tsige Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, Ta Ba APC Nasara

ADELEKE AND OYETOLA
ADELEKE AND OYETOLA

Kotun ta baiwa Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC nasara. Alkalan kotun biyu sun ce sun gamsu da hujjojin APC saboda haka a sallami gwamnan daga ofis, yayinda alkali 1 yace bai gamsu da hujjojin ba.

Kotun a karshe ta umurci hukumar gudanar da zaben kasa INEC ta kwace takardar shaidan nasara daga hannun Adeleke kuma a baiwa tsohon gwamna Adegboyega Oyetola.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here