
Majalisar Dattawa ta Najeriya a ranar Alhamis ta amince da hukuncin kisa ga masu aikata laifukan muggan kwayoyi a kasar.
Karin labari: ICPC: Kotu ta daure tsohon kwamandan NSCDC kan zamba
Wannan shi ne abinda aka zartar yayin da ’yan majalisar suka ayyana dokar don yin gyara ga dokar Hukumar Kula da Magunguna ta Ƙasa.
Ci gaban labarin na nan tafe…










































