Za’a gudanar da bikin ranar labarai ta Duniya a ranar 28 ga watan Satumba

WND Website Image
WND Website Image

Za’a gudanar da babban bakin ranar labarai ta Duniya a nahiyoyin duniya 6 ranar 28 ga watan Satumba.

Bayanin hakan na dauke cikin wata sanarwa da kungiyar watsa labarai ta duniya ta fitar ranar Litinin.

kamar yacce sanarwar ta bayyana bikin zai mai maida wajan nuwa al’uma mahimmacin aikin jarida, hanyoyin da za’a bunkasa shi da kuma bashi kariya.

“Mutane zasu iya kallon yacce bikin zai gudana a sahihin shafin World News Day YouTube channel.” Inji sanarwar.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here