Yarinya ‘yar shekaru 11 a Kano ta samu tallafin karatu daga bankin duniya

images 8 2
images 8 2

Yarinya ‘yar asalin jihar Kano mai shekaru 11,  Saratu Garba Dan Azumi, wacci take da baiwar lissafi, ta sami tallafin karatu daga bankin duniya, karkashin shirin (AGILE).

Yayin da jaridar daily Trust ta kaiwa yarinyar ziyara a wani kauye da ke karamar hukumar Gaya, an jarraba yarinyar da tambayar cewa idon da ta kai shekara 30 a duniya, kwana nawa tayi a duniya kenan, nan take ta ansa da cewa kwana 10,800, sanan aka kara mata da wasu tabbayoyin duka ta ansa su dai dai.

Yarinyar wacci taki aji 4 a firamare, ta dai na zuwa makaranta shekara daya da ta wuce, ta ce ta sami damar iya lissafin ne bisa taimakon malamin lissafinta.

“ ‘yan ajin mu suna kirana da ‘Turrum’ shi isa na daina zuwa makaranta, sabda bana son sunan

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here