YANZU-YANZU: Gwamnatin tarayya ta sanarwar da lokacin dakatar da tallafin man fetur

B67C2633 C5F1 46E0 82BB 2C197C7C2E36
B67C2633 C5F1 46E0 82BB 2C197C7C2E36

Gwamnatin tarayya na shirin tsawaita dakatarwar da ta yi na cire tallafin man fetur da watanni 18.

Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Mista Timipre Sylva ne ya bayyana hakan a ranar Talata yayin da yake zantawa da manema labarai a Abuja.

Sylva ya bayyana cewa gwamnati ta kammala shirye-shiryen tunkarar majalisar dokokin kasar domin yin gyara ga dokar masana’antar man fetur (PIA).

Muna tafe da karin bayani.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here