‘Yan Boko Haram sun yi wa tawagar Sojoji kwanton bauna, sun kashe Soja 1 da Fasinjoji 3

sojin, najeriya, mutu, kungiyoyi, makamai, jihar, benue
Sojojin Najeriya sun tabbatar da mutuwar mutum 30 a wata arangama tsakanin wasu ƙungiyoyin 'yan tayar da ƙayar baya a yankin ƙaramar hukumar Ukum da ke jihar...

‘Yan Boko Haram sun yi wa sojoji kwanton bauna, sun kashe soja da fasinjoji 3.

‘Yan ta’addar Boko Haram sun yi wa motocin jami’an tsaro da ke rakiya a kan hanyar Gwoza-Limankara-Uvaha kwantan bauna, inda suka kashe soja daya da farar hula uku. Haka kuma, an kona motoci guda biyar da suka hada da wata motar sintiri ta jami’an tsaro.

Wanda ya sa har yanzu ba a ji duriyar fasinjoji da dama ba. Majiyoyin gida da na tsaro sun ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 5 na yamma. a lokacin da sojoji da civilian JTF ke bayar da kariya ga fasinjojin da ke tafiya Goza, karamar hukumar Askira-Uba a Borno da Arewacin jihar Adamawa.

NAN

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here