Tsadar mai: Kungiyoyi sun gudanar da zanga-zanga a Jihar Edo

edo protest
edo protest
Masu zanga-zangar sun mamaye manyan titunan dauke da kwalaye suna kalubalantar gwamnatin tarayya bisa tsadar man fetur a kasar nan.

Masu zanga-zangar sun zargi majalsun kasar nan bisa nuna son kai wajan ware wasu kudi makudai domin kyautata ofisushin su, ya yin da yan Najeriya suke cikin ma wuyacin hali.

Sanan sun kuma kalubalanci gwamnatin tarayya bisa yunkurin ta na raba dubu 8000 8000 ga yan Najeriya domin rage radadin cere tallafin man fetur.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here