Tag: Zaben Kananan hukomomi
Gwamnatin Kano ta saka dokar takaita zirga-zirga saboda zaben kananan hukumomi
Jihar Kano, tare da hadin gwiwar hukumomin tsaro, ta sanya dokar hana zirga-zirga a fadin jihar daga ƙarfe 12 na dare zuwa ƙarfe 6...
Kotun ta umarci KANSIEC ta karɓi jerin yan takarar NNPP karkashin...
Kotun Tarayya da ke zaune a Kano ta umarci Hukumar Zaɓe ta Ƙananan Hukumomi ta Jihar Kano (KANSIEC) da ta karɓi jerin sunayen ƴan...
Kano ta shirya zaben kananan hukumomi bayan kotun Kano ta baiwa...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC) ta tabbatar da shirinta na gudanar da zaben kananan hukumomi da aka tsara a ranar...
Gwamnan Kano ya jaddada kudurin gudanar da zaben kananan hukumomi a...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da tutocin jam’iyyar NNPP ga ’yan takarar shugabancin kananan hukumomi 44 na jam’iyyar domin zaben...













































