Home Tags Shekarau

Tag: Shekarau

Shida daga cikin ‘yan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya sun janye...

0
‘Yan takara shida da ke neman tikitin Sanatan Kano ta Tsakiya a jam’iyyar APC sun janye domin mara wa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Ibrahim...

Gwamna Yusuf ya mika fam din takarar APC a matsayin dan...

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya mika fam din takararsa a hukumance ga Kwamitin Aiki na Kasa na APC a Abuja a matsayin dan takara...

Sabon Mataimakin Gwamna Garo ya shiga ofis

0
Sabon Mataimakin Gwamnan Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya fara aiki a hukumance, inda ya yi alkawarin tabbatar da samar da ci gaba da...

Gwamna Yusuf ya raka Gwarzo wajen karbar katin jam’iyyar APC

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda Mataimakinsa Murtala Sule Garo ya wakilce ta, ya raka Sanata Bello Hayatu Gwarzo domin karbar katin Jam’iyyar...

Yanzu-Yanzu: Gwamna Yusuf ya rantsar da Murtala Garo a matsayin mataimakin...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da Hon. Murtala Sule Garo a matsayin sabon Mataimakin Gwamna, a wani biki da aka...

Shekarau ya shiga jam’iyyar APC a hukumance

0
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya karbi katin zama halastaccen dan jam'iyyar APC, wadda ke nuni da komawarsa jam'iyyar a hukumance.Shekarau, wanda...

Barau ya yiwa Shekarau da Gwarzo maraba da shiga APC

0
Matamakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Bello...
- Advertisement -