Tag: Oyo
Yanzu-Yanzu: ‘Yan sanda sun ceto ‘yar uwar tsohon minista Adelabu da...
‘Yan Sandan Najeriya sun ceto Mrs Olaide Busayo Adegoke John-Paul da tagwayenta maza masu shekara 12, Peter da Paul, a raye yayin wani aikin...
Garkuwa: Musulmai a Oyo sun yi watsi da bukatar ’yan ta’adda...
Al’ummar Musulmi a Jihar Oyo sun soki bukatan da ta shafi shari’ar Musulunci da ’yan ta’addan da ke tsare da malamai da daliban makarantu...
Yan sanda sun musanta rahoton sakin dalibai da malaman da aka...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo ta musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa dalibai da malaman da aka yi...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’yar uwar tsohon minista Adelabu...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’yar uwar tsohon Ministan Lantarki kuma dan takarar gwamnan APC na 2027 a Jihar Oyo, Bayo Adelabu, tare...
Garkuwa: Tinubu ya amince da daukar mutum 1,000 masu tsaron daji...
Shugaba Bola Tinubu ya amince da daukar mutum 1,000 na masu tsaron daji a Jihar Oyo a matsayin wani bangare na matakan karfafa tsaro...
Garkuwa: NUT ta umurci malamai a Oyo su fara yajin aikin...
Kungiyar Malaman Kasa (NUT) ta umurci dukkan malamai a makarantun firamare da sakandare na gwamnati a Jihar Oyo su fara yajin aikin sai baba...
Yanz-Yanzu: Bangaren Turaki a PDP ya sha kaye yayin da Kotun...
Katun Koli ta soke babban taron jam'iyyar PDP na kasa da aka gudanar a Ibadan ta jihar Oyo a ranakun 15 da 16 ga...
2027: Jam’iyyun adawa sun shirya tsayar da dan takara daya don...
Hadakar jam’iyyun adawa a Najeriya sun cimma matsaya a hukumance kan tsayar da dan takara daya don kalubalantar jam’iyya mai mulki ta APC a...

















































