Home Tags Noma

Tag: Noma

Matashi mai kirkire-kirkire a Kano ya samar da na’urar AI wanda...

0
Wani matashi mai kirkire-kirkire dan asalin jihar Kano, Khalifa Aminu ya kirkiri na’urar gonar da ke sarrafa kanta ta hanyar basirar wucin gadi AI da...

Manoman Kano sun koka kan tsadar taki, sun roki gwamnati ta...

0
Kungiyar Manoma ta Kasa AFAN, reshen Jihar Kano ta bayyana rashin jin dadinta kan tsadar taki, inda ta jaddada bukatar gaggawa na gwamnati ta...

Sanata Barau zai raba buhunan taki 53,040 a Kano

0
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya kammala shirye-shiryen raba buhunan taki 53,040 ga manoma da sauran masu amfana a fadin kananan hukumomi 13...

Majalisar Kano ta bukaci a dauki mataki cikin gaggawa kan barkewar...

0
Kwamitin Majalisar Dokokin Jihar Kano mai sanya ido kan aikin gona da albarkatun kasa, ya yi kiran da a dauki matakin gaggawa kan barkewar...

Gwamnatin Kano da Bankin Duniya sun raba Dala dubu dari 250...

0
Gwamnatin Kano da Bankin Duniya sun raba Dala dubu dari 250 ga mazauna yankuna 10 don noma mai inganciA wani yunkuri na karfafa yanayi...

Jami’an ƙungiyar WOFAN sun halarci taron bada horo kan fasahar kwaikwayon...

0
Sakamakon ci gaba da sauye-sauye da aka samu a fannin kimiya da fasaha, musamman bangarorin tafiyar da harkokin aikin noma, Jami'an ƙungiyar WOFAN sun...
- Advertisement -