Tag: NAHCON
Hajjin bana: Za’a fara dawo da alhazan Najeriya gida
Za’a fara dawo da Alhazan Najeriya gida ranar juma’a, bayan kammala aikin Hajjin bana.
Shugaban hukumar alhazai ta kasa NAHCON, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, ne...