Tag: Jamilu Gwamna
Tinubu, Inuwa da Gwamna sun yi ganawar sirri kan makomar Gombe
Shugaba Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar ya yi ganawar sirri da Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya da dan takarar gwamnan Jam’iyyar APC...
Kungiyar Pantamiyya ta bayyana goyon baya ga Gwamna, ta yi kira...
Kungiyar Pantamiyya ta bayyana goyon bayanta ga burin takarar gwamna na dan takarar jam'iyyar APC a Jihar Gombe, Dakta Jamil Isyaku Gwamna, gabanin babban...
APC ta amince da Jamilu Gwamna a matsayin dan takarar gwamnan...
Jam’iyyar APC ta Jihar Gombe ta amince da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamna ta hanyar yarjejeniya a zaben shekarar 2027.An sanar...













































