Tag: Hutu
Gwamnatin Kano ta ayyana Talata a matsayin ranar hutu don murnar...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Talata 16 ga Yuni 2026, a matsayin ranar hutu domin murnar Sabuwar Shekarar Musulunci ta 1 ga watan...
Gwamnatin Tarayya ta bada hutun Babbar Sallah
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Laraba 27 da Alhamis 28 ga watan Mayun shekarar 2026, a matsayin ranakun hutu don murnar bikin Babbar Sallah.Ministan Harkokin...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da bada hutun Babbar Sallah ga...
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta sanar da bada hutun Babbar Sallah ga dukkan makarantun firamare da sakandare na gwamnati da masu zaman kansu...













































