Home Tags Hukunci

Tag: hukunci

Yanzu sojojin Najeriya na samun Naira 100,000 a wata – Minista

0
Ministan Tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya ce yanzu sojojin Najeriya na samun albashi akalla Naira 100,000 a wata bayan da Gwamnatin Tarayya ta yi...

Rahoto na Musamman: Nihal da matsalolin dukan yara a makarantu

0
Mutuwar wata dalibar karamar sakandare, Maimuna Sani Salisu mai shekaru 13, wadda aka fi sani da Nihal, ta girgiza jama’a a jihar Kano da...

Kotu ta soke hukuncin da ya amince da NDC a matsayin...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja ta soke hukuncin ta na baya da ta umarci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta yi wa jam'iyyar...

‘Yan uwan daliba a Kano na neman adalci kan mutuwarta bayan...

0
Damuwa da bakin ciki sun lullube iyalin wata yarinya mai shekaru 14, Maimuna Sani Yaro, wadda ake yi wa lakabi Nihal, wadda mutuwarta ta...

Yanzu-Yanzu: EFCC ta kama tsohon Ministan Lantarki da aka yanke wa...

0
Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arziki Kasa Ta'annati (EFCC) ta kama tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, wanda a kwanakin baya Kotun...

Kotu ta yanke wa tsohon Ministan Lantarki hukuncin daurin shekaru 75...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, hukuncin daurin shekaru 75 a gidan yari,...

Kotu ta yanke wa mutum 5 hukuncin kisa a Kano

0
Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa wasu maza biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samun su da laifin kiran wata mata...
- Advertisement -