Home Tags Gwamnatin tarayya

Tag: Gwamnatin tarayya

Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranakun tantancewa ta baki don daukan...

0
Hukumar Daukar Ma’aikatan Tsaro Civil Defence, Gidajen Gyaran Hali, Kashe Gobara da ta Shige da Fice ta Kasa (CDCFIB), ta sanar da wadanda suka...

Tinubu ya ba da umarnin kama mutum daya, ya dakatar da...

0
Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin kama wani mutum mai suna George Buchi Nwabueze cikin gaggawa, sannan ya dakatar da manyan sakatarorin gwamnati...

Tinubu ya nada sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya

0
Shugaba Bola Tinubu ya nada Mista Abel Enitan a matsayin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, wanda zai fara aiki daga ranar 27 ga Agusta.Enitan zai...

Tawagar Gwamnatin Tarayya ta gana da Gwamna Yusuf kan aikin jirgin...

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya karbi bakuncin tawagar daga Ma’aikatar Kudi ta Tarayya da kuma kamfanin gini na Mota-Engil Nigeria gabanin bikin kaddamar da...

Karuwar Rashin Tsaro: Majalisar Shari’a ta bukaci gwamnati ta dauki mataki...

0
Majalisar Koli ta Shari'a a Najeriya (SCSN) ta bayyana fushinta kan ta’azzar rashin tsaro a fadin kasar, inda ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta dauki...

Gwamnatin Tarayya ta bada hutun Babbar Sallah

0
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Laraba 27 da Alhamis 28 ga watan Mayun shekarar 2026, a matsayin ranakun hutu don murnar bikin Babbar Sallah.Ministan Harkokin...

Gwamnatin Tarayya ta sanya gwajin miyagun kwayoyi ya zama tilas ga...

0
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabbin matakai masu tsauri domin yakar shan miyagun ƙwayoyi da sauran abubuwan maye a makarantun sakandare, ciki har da...

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da cigaban daukar ma’aikatan kashe gobara

0
Hukumar Kula da Kashe Gobara da Shige da Fice ta Civil Defence (CDCFIB) ta kaddamar da mataki na gaba na tsarin daukar ma'aikata na...
- Advertisement -