Tag: Gwamnatin Kano
Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira biliyan 996 a ayyuka...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kashe fiye da Naira biliyan 996.29 kan ayyuka 1,557 a fadin ƙananan hukumomi 44 na jihar a cikin...
Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin bincike bayan dakatar da shirin rigakafin...
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da dukkan ayyuka a karkashin shirin riga kafin cutar zazzabin cizon sauro na lokaci-lokaci (SMC) a fadin jihar kuma...
Auren Gata: Gwamnatin Kano za ta fara gwajin lafiya ga ma’aurata...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano za ta fara yin gwajin lafiya ga ma'aurata 3000 da zata aurar a shirin auren gata na gwamnati jihar...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da bada hutun Babbar Sallah ga...
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta sanar da bada hutun Babbar Sallah ga dukkan makarantun firamare da sakandare na gwamnati da masu zaman kansu...
Kotu ta dage sauraron karar motocin tsoffin kwamishinonin Kano
Zaman sauraron karar da tsoffin kwamishinonin Jihar Kano suka shigar kan kwace motocin aiki na gwamnati, wanda aka shirya a ranar Talata, bai gudana...















































