Tag: DSS
Sojoji, ‘Yan Sanda da DSS sun ceto mutane 21 da aka...
Dakarun rundunar ta 12 Brigade, karkashin Division ta 2 ta Sojin Najeriya, hadin gwiwar Rundunar ‘Yan Sanda ta Najeriya, Hukumar Tsaro ta Farin Kaya...
Hukumar DSS ta dakatar da shari’ar Sowore har sai bayan zaben...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta umarci lauyanta, Akinlolu Kehinde (SAN), da ya nemi a dage shari’ar da ake yi wa dan takarar...
2027: Makinde ya ayyana tsohon Shugaban DSS Daura a matsayin mataimakinsa
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Allied Peoples Movement (APM), Seyi Makinde, ya zabi tsohon Babban Daraktan Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS), Lawal Daura,...
Daraktocin Hukumar DSS na Shiyyar Arewa Maso Yamma sun hada kai...
Daraktocin hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) na shiyyar Arewa maso Yamma sun yi kira da a karfafa yada bayanan sirri da hadin gwiwar...
Sowore ya hallara a kotu bayan bada umarnin kama shi
Omoyele Sowore, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, ya hallara a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin domin sauraron kararsa...
Yanzu-Yanzu: Kotu ta bada belin Nasir El-Rufai kan miliyan 100
Alkalin Babbar Kotun Tarayya dake Abuja, Mai Shari'a Joyce Abdulmalik, a ranar Litinin ta bada belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai kan kudi...
Kotu ta yanke wa mai jigilar makamai hukuncin daurin shekaru 20...
Babbar Kotun Tarayya da ke zaune a Abuja ta yanke wa wata mata, Halima Haliru Umar, hukuncin daurin shekaru 20 a gidan gyaran hali...
Kotu ta umarci DSS da ta mika jami’in da ya sace...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Dutse, babban birnin jihar Jigawa, ta umarci Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) a ranar Talata...
Rikicin Majalisar Legas: AIT, Channels TV sun nemi afuwar DSS
Gidan Talabijin na Africa Independent Television (AIT) ya mika uzuri ga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) kan wani rahoto da ke cewa jami’anta...



















































