Tag: Ambaliyar ruwa
Gwamnatin tarayya ta sanar da yiwuwar ambaliya a jihohi 11 sakamakon...
Gwamnatin tarayya ta yi gargadi ga jihohi 11 na Najeriya game da sakin ruwa daga madatsar ruwan Lagdo da ke kasar Kamaru.Hukumar Kula da...
Ambaliya: Majalisar dinkin duniya ta kebe dala miliyan 6 domin taimakawa...
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da fitar da dala miliyan 6 daga asusun bayar da agajin jin kai na Najeriya don taimakawa wadanda ambaliyar...
Gwamnati za ta samar da gidauniyar taimakawa wadanda ambaliyar ruwa ta...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana a ranar Litinin cewa gwamnatin tarayya za ta samar da gidauniyar bayar da tallafi ga ‘yan Najeriya wadanda...
Ambaliya: Kano ta bawa jihar Borno gudummawar miliyan dari
Gwamnatin jihar Kano ta bada tallafin naira miliyan 100 domin tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Borno.Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Kano,...














































