Labarai cikin hotuna: yadda take wakana a babbar Kotun jiha dake sakatairiyar Audu Bako, wajan yanke wa wadanda ake zargi da kashe Hanifa wukunci 

FB IMG 16590066655031490
FB IMG 16590066655031490

Tuni aka gabatar da wadanda ake zargi su uku a gaban kotun.

Barista Musa Lawan, Kwamishinan Shari’a na Kano, shi ne ke jagorar lauyoyin gwamnati.

Ita kuma Barista Asiya Mohammad tana jagorantar lauyoyin da ke kare Abdulmalik Tanko da sauran mutum biyu da ake zargi da hannu a kisan Hanifa Abubakar.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here