Tsohon gwamnan Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso ya zama dan takarar shugabancin kasa a karkashin tutar jam’iyyar NNPP a zaben fitar da gwani da jam’iyyar tayi a yau Laraba.
Daliget 774 daga jihahohi 37 harda Abuja ne suka zabi Tsohon gwamnan .
Jaridar Solacebase ta rawitu cewa jam’iyyar ta NNPP tana yin zaben nata ne a filin wasa na Moshood Abiola da ke Abuja.
Karin bayani yanan tafe.










































