Kwamatin jam’iyyar APC dake tan tan ce ‘yan takarar da zasu fafa ta a zaben fitar da gwani da jam’iyyar zata gudanar a sati mai zuwa yaki amun cewa da ‘yan takara guda 10.
Shugaban kwamatin dake tan tan ce ‘yan takarar John Oyegun ne ya bayyana haka a yau Juma’a, Yakara da cewa ‘yan takara sha uku ne kadai suka iya wuce tan tan cewar da kwamatin yayi musu.
Yace ‘yan takarar da suka iya wuce tan tan cewar ne kadai zasu shiga cikin zaben fitar- gwani da jam’iyyar zata yi a ranar 6 da kuma 8 ga wantan da muke ciki.
Sauran karin bayani yanan tafe.











































