Hotuna: Yadda gwamnatin Somalia ta kwashe ‘yan kasarta su takwas daga Sudan

Hotuna daga BBC
Yadda gwamnatin Somalia ta kwashe ‘yan kasarta su takwas daga Sudan, jim kadan bayan Saudiyya ta kwashi wasu ‘yan Najeriyar da suka makale a can.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here